White rice with meat sauce

zainab umar @tastychopsbyzee
White rice with meat sauce
Steps
- 1
Na dafa white rice da carrot,sai danayi per boiling rice din
- 2
Na wanke nama na na tafasa nasa kayan kamshi da maggi
- 3
Na kwashe naman nasa acikin tukunya na zuba mai na soya naman
- 4
Daya fara soyuwa sai na zuba jajjagen tarugu na na cigaba da soyawa naman na yanka shi kanana nasa maggi,curry da kayan kamshi sai na Dan zuba ruwa kadan
- 5
Na yanka albasa na da yawa sosai na zuba na rage wuta na rufe na bari albasa ya nuna wlh yayi dadi sosai
Similar Recipes
More Recipes
-

Madhumita Bishnu
-

ifuchi
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Supriya Devkar
-

culinarycubit
-

Paneer Doodhpak - A Sweet Raksha Bandhan Treat
Sangita Vyas
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Low Carb Chicken Avocado Cucumber Boats (Keto friendly)
StephieCanCook
-

Rory McGarry
-

Andrea💛(Delish Cuisine)
-

Mrs Ishaq Alheri
-

Chef Queen ramcy
-

Tina matta
-

Bilqees's Kitchen
-

Princess Amrah
-

Vidita Bhatia
-

rukayya habib
-

BBQ Hoisin Red Curry Grilled Chicken
@chefcraig
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7600039
















Comments