Egusi soup with tuwan shinkafa

It's very delicious it's one of my favorite soup #kanogoldenapron
Steps
- 1
Egusi soup kayan da kike bukata sune kamar haka zaki hada tatashe tarugu da albasa ki markada saiki tafasa ki soya bakya buqatar kayan miya da yawa saboda egusi wadatar.
- 2
Bayan kin wanke smoke fish dinki da ruwan dumi zaki saka masa curry dandano kiyanka masa albasa kisa dan gishiri sai ki tafasa shi ki juye ruwan tafashen daban.
- 3
Already kin tafasa kpomo/cowskin dinki yayi laushi sai ki dauko tukunyan ki zuba mai sai ki juye egusin ki da kika niqa shi da cray fish kina juya shi ahankali ki rage wuta karya qone zaki soya for like 10 minutes, sannan sai ki dauko ruwan tafasan kifin kin sakawa a hankali kina ci gaba da juyawa saikin juya shi gaba daya.
- 4
Sannan saiki kawo knoor dinki ki daka shi kijuya kisa salt ki gauraya saiki juya kifin da cowskin/kpomo din cikin miyan ki.
- 5
Zaki rufe miyan ki zuwa 20mnts ki rage wuta sosai, sannan sai ki gyara ganyen ogu leave ki wanke shi sosai sannan ki yanyyaka shi saiki dauko shi ki tsane shi ruwan ya fita.
- 6
Daga nan zaki juya shi cikin miyan ki kawo curry ki zuba ki juya miyan zuwa 5 minutes ki sauqe enjoy it
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudha Agrawal
-

Aishwarya Kitchen A
-

Seema Sharma
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kshama's Kitchen
-

Rachana Sagala
-

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

Ummuraatu
-

Bynt_muhammad
-

kanisuroll
-

Zahrau
-

Shanda
-

Potato chips with chicken and burger
Chef Guree
-

Rae
-

Adama bappi
-

Pancakes with whipped cream and berries
Thabisa's Cooking Addiction













Comments