Funkaso(in modern way)

Maimunatu Muhammad @cook_15875001
Funkaso(in modern way)
Steps
- 1
Zaki hada fulawa da yeast da baking powder sai ki kwaba kamar kwabin fanke sai kisa shi arana ko guri mai dumi dan ya tashi
- 2
Idan ya tashi sai ki jajjaga attaruhu da albasa kisa aciki ki yanka lawashin albasar shima kisa aciki da dan gishiri kadan sai ki juya sosai
- 3
Sai ki dakko pan ki zuba mai idan yayi zafi sai ki dakko mara ta kwasar tuwo mai irin kwarya sai ki shafa mai a bayanta sai kisa kwabin a bayanta sai kisa hannu ki buda tsakiyar sai kisa amai ki soya haka zaki tayi har ki gama
- 4
Zaki iya ci da miyar taushi ko kiyi sauce kici da ita ko kuma kici haka
Similar Recipes
More Recipes
-

Creamy Yam Porridge with Spinach
Ifeoma John
-

Annike ! :)
-

Avocado Wheat Bread Grilled Sandwich
Manisha Sampat
-

Deepa Rupani
-

Madhumita Bishnu
-

Kipp Clark
-

My Spaghetti Zucchini and Miso
Francesco
-

Kulsoom Bukhari
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Cheryl
-

Aunty M
-

Rajeshree Shah (Homechef), Gujarat
-

Arpita Majumder
-

Amla Murg Barley Khichadi with shots
Lekha Toraskar
-

zuby's kitchen
-

Zarna B V
-

Sunita Shah
-

Rosalyn John
-

Shahnila Saleem
-

Shahnila Saleem
-

Home made ginger and garlic paste
mhhadejia
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7911550










Comments