Awara Mai kwai

Walies Flavour Services @ummuwalie
Awaran yayi Dadi sosai sannan zai qara lahiya a jiki. Sai kin gwada
Awara Mai kwai
Awaran yayi Dadi sosai sannan zai qara lahiya a jiki. Sai kin gwada
Steps
- 1
A yayyanka awara medium size, asa salt and ajino Moto(optional) a aje ya tsima. Sai a sa Mai a wuta a soya sama sama.
- 2
Idan an Gama soyawa Sai a fasa eggs a kwano daban asa albasa Mai dama asa jajjajen tarugu asa mixpy Sai kada. A maida Mai a wuta azuba soyayen awara cikin hadin kwai sai a soya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Kshama's Kitchen
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Hetal Poonjani
-

Dave Vishakha
-

culinarycubit
-

Swati Sheth
-

Leelumae
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Mara Michelle
-

Asma Mozahar
-

Hallychops Gombe
-

Minakshi maheshwari
-

Chef Ashwini kumar -

Dr.Madhumita Mishra
-

Shalu
-

Jayshree Harish Nair
-

Anjali Valecha
-

Shalu
-

BHOOMIKA GUPTA
-

Fatcat300
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9968221




Comments