Chebu jain(Senegalese jollof rice)

Its healthy.it contains all nutrient.
Chebu jain(Senegalese jollof rice)
Its healthy.it contains all nutrient.
Steps
- 1
Da farko zaki wanke shinkafar ki ki ajiye ta gefe.idan da shinkafar tuwo zakiyi amfani idan kin wanketa saiki zuba ruwa acikin ta yadda zata juku acikin ruwan saboda idan antashi dafawa ruwa kadan za'a saka saita turaru.
- 2
Zaki wanke vegetables dinki ki feffere kayanki(su carrot Amman karki yanka a dogayenshi zaki barshi,ki yanka cabbage din ki rabashi gida hudu kawai.ki jajjaga attaruhunki da tafarnuwa da masoro.Amman karki saka duk attaruhun.
- 3
Idan yasoyu saiki zuba ruwa Kamar Kofi 2 sai ki zuba vegetables dinki(su cabbage) ki rufe tukunyar su dahu sosai sai ki kwashe su ki ajiye tare da kifinki.
- 4
Ki Dora tukunyarki ki zuba mai a cikinta Wanda zai dafa shinkafar ki soya kifinki ki kwashe ki ajiye a gefe.
- 5
Ki zuba tumatir din ledanki a cikin man da kika soya kifin (man girkin)ki soya yayi dark brown (yayi duhu) sai ki zuba jajjagenki na su tafarnuwa ki soya.
- 6
Ki zuba ruwa daidai Wanda zai isa ki dafa shinkafarki. Idan ya tafasa saiki zuba shinkafar idan takusan dahuwa saiki dakko vegetables dinki sukarasa tare.karki juya idan kin zubasu.
- 7
Idan sun dahu saiki yi serving kiyi garnishing da vegetables din kan shinkafar.da lemon tsami.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Fresh Coconut 🥥 & Dragon Fruit Burfi
Bina Samir Telivala
-

Swati Sheth
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Easy and Digestible Warm Singhara Rab (Water Chestnut Porridge)
Krishna Dholakia
-

Deepa Rupani
-

🥕✨ Creamy Carrot, Green Chilli & Basil Soup 🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Cook Up
-

Cori Gladden
-

Cori Gladden
-

Riya Dhiman
-

Matar Tikki or Green Peas Tikki
rosy bansal
-

alexandmerlyn
-

Pratima Mohanty
-

Grace kibo
-

Amee Pandya
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Bharti
-

hidaya -

Puja Prasad







Comments