Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Fulawa Alkama Sikari Yis Gishiri Mai Cream

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko a tankade fulawa tare da alkama, sai a zuba yis da Sikari da gishiri, da mai kadan a kwaba

    2. Sai a kai shi rana a ajiye har sai ya tashi

    3. Daga nan sai ana gutsurowa ana fadada shi, ana yi masa huda a tsakiya ana soyawa a cikin mai mai zafi.

    4. A yi masa jar suya a ci

    5. Add cream and serve

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zee's Cuisine
zee's Cuisine @cook_15265237
on
Gusau, Zamfara State
catering is bae.
Read more

Comments

Similar Recipes