Soyayyen dankali da kwai

Nabeela
Nabeela @na6492
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankali
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Salt
  6. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko ki fere dankalinki ki wanke sai kisa gishiri a cikin dankalin ki Dora mai akaskon suya sai ki zuba dankalin ki ki soya idan ya soyu sai ki kwashe.

  2. 2

    Ki Fasa kwanki a kwano mai kyau kisa albasa,maggi,gishiri sai ki kada shi ki soya idan kin gama sai ki hada da dankalin ki aci lfy

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nabeela
Nabeela @na6492
on

Comments

Similar Recipes