Share

Ingredients

  1. 2 cupWake
  2. Attaruhu tattasai albasa
  3. Maggi
  4. Salt
  5. Manja
  6. Man gyada
  7. Egg

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki gyara wakenki sai ki wanke shi sai ki gyara kyan miyanki da albasa ki zuba a kai sai ki bada akai miki markade ko ki nika a blander

  2. 2

    Idan aka kawo miki sai ki mafa kwanki ki gyara ki yanka

  3. 3

    Sai ki samu kullinki kisa maggi gishiri da kayan hadinki sai ki sa manjanki da man gyada ki samu leda kike zubawa sai ki ke saka kwanki kina kullewa idan kika gama sai ki zuba ruwa a tukunya ki saka ki dafa idan tayi sai ki sauke

  4. 4

    Done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Comments

Similar Recipes