Edit recipe
See report
Share
Share

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki jiga shinkafar ki kiwanketa sannan kikai a markadomiki ita sai ki saka mata yeast d baking powder kirufeta ta hau idan t hau saiki saka mata sugar d baking powder sai ki dora pan dinki a wuta ki shafawa pan din Mai saiki xuba kwabin sinasir dinki sai ki rufe d faifai ko da murfi idan kasan ya soyu sai ki sauke saboda side daya kawae a keso a soya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aermeeyrerh's Kitchen
aermeeyrerh's Kitchen @cook_16557104
on
Kano

Comments

Similar Recipes