Steps
- 1
Da farko zaki dauko tukunyarki neh mai kyau,kizuba naman ki achiki,ki wanke sosai,sah kidan zuba ruwa kadan bamai wayaba kidaura akan wuta,kisan maggi,salt, albasa,citta,garlic, kibarshi kamar 20mins yanayi
- 2
Idan kikaduba naman yayi,sah kidauko kayan miyar ki(attaruhu,albasa,tatashe,garlic) daman kin jajjagasu sah ki xuba a cikin tafashen namanki dare da manja,spicy dinki duka sah kidan kara ruwa kadan amma bamey yawa bah sah kibarshi yadan dahu amma hutan girki medium zaki bari
- 3
Kafun yyi sah kidauko kobewa da lalon ki,kiwankesu kiyanka kanana sah kidauko turmin ki kixobasu aciki kisan kanwa kadan aciki kidaka su sosai tare......harsah kinga sunkama jikinsu
- 4
Sah kiduba miyar ki nakan wuta......idan yatafasa sah ki xuba su lalon din aciki amma kisaya aguri saboda kanwar dakika sah zai iya taso wa kinayi kina juyawa harxaki ga kamar yafara yin red haka.........yyi kenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Kumkum Chatterjee
-

Pasta alla Norma: Eggplant Pasta
Lakshmi Sridharan Ph D
-

yagmur
-

Isabel
-

Shari Meyer
-

Sudipa Gope
-

Easy Chicken Nuggets for Bento
Angela Mertoyono
-

Nena's.cook.nook
-

Tee's Kitchen
-

Pork schnitzel & Mashroom sauce
Tra Cul
-

Lu Rou Fan (滷肉飯, Taiwanese Braised meat rice bowl)
kurokumabonbon
-

sudesh Batra
-

Sanam Merchant/Rachna Chadha
-

Milka Macy
-

Akum Raj Jamir
-

Kuldeep Kaur
-

Kezengwa Irene
-

Umbreen Musa
-

Jyoti Banaudha -

Anindita Bhowmik











Comments