Shinkafa Kofi uku • Ruwan lemon tsami Rabin • Ganyen bay • Bota Rabin kofi • Ruwan lemon zagi Rabin kofi • Tumatir na Leda ko jar miya cokali daya • Madara ta ruwa Rabin kofi • Man salad cofi • Kachup • Mosoro kadan • Man zaitun cokali daya • Tafarnuwa