Lemon kankana da kwakwa

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Hmm dadi baa magana

Lemon kankana da kwakwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Hmm dadi baa magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana rabi
  2. Kwakwa kwallo daya
  3. Madara (peak ko hollandia)
  4. Siga kadan
  5. Fulabo(vanilla)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka kankanarki,tare da kwakwa, siga Dinki kiyi bilendin dinsu sai ki tashe.

  2. 2

    Bayan kin tace sai ki zuba madararki,Ki sake markadawa, ki saka a abin sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes