Gashin shinkafa mai lemo

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

A kullum Ana so adinga canza yanayin sarrafa Abu Ku kwada wannan dafuwa zakuji dadinsa sosai#team6dinner

Gashin shinkafa mai lemo

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan

A kullum Ana so adinga canza yanayin sarrafa Abu Ku kwada wannan dafuwa zakuji dadinsa sosai#team6dinner

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
4 yawan abinchi
  1. Shinkafa Kofi uku
  2. cokaliRuwan lemon tsami Rabin
  3. Ganyen bay
  4. Bota Rabin kofi
  5. Ruwan lemon zagi Rabin kofi
  6. Tumatir na Leda ko jar miya cokali daya
  7. Kayan hadin kaza
  8. Madara ta ruwa Rabin kofi
  9. 1/4Man salad cofi
  10. Kachup
  11. Mosoro kadan
  12. Man zaitun cokali daya
  13. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Da farko zaki gyara kazar ki,ki wanke ta.sai ki dauko robarki ki hade su madarar ki da duk hadin kayan Kazan nan a robar ki juya sai ki dauko kazar ki saka aciki ki juya ta sosai, ki saka a fridge yayi awa hudu

  2. 2

    Sai ki daura ruwa kan wuta idan ya tafasa ki wanke shinkafarki tayi minti 10 ki sauke ki tashe. Idan ruwan duka ya tsane sai ki dauko tukunya ki zuba bota Dinki idan ya narke ki zuba shinkafarki tare da ganyen bay, magi 2

  3. 3

    Asaka magi,tumatir na Leda cokali daya ko jar miya idan kina da shi, sai ki saka hodar lemo, sai ajuya sosai

  4. 4

    Sai ki dauko abin gashi ki juye shinkafar

  5. 5

    Ki dauko lemon zit ki yaryada

  6. 6

    Sai ki dauko ruwan lemon zagi shima ki yaryada shi

  7. 7

    Sai ki dauko kazar ki daga firij ki jera su

  8. 8

    Ki yanka lemon tsaminki ki jerasu

  9. 9

    Sai ki saka a abin gashi ki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes