Lemon Danyar citta da lemon tsami

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

Ga dadi sannan magani ne musamman ga mai yin mura

Lemon Danyar citta da lemon tsami

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Ga dadi sannan magani ne musamman ga mai yin mura

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mint
  1. Citta danya babba guda daya
  2. Siga
  3. Lemon tsami guda uku
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

15mint
  1. 1

    Ki bare bayan cittar sai ki wanke Ki yanka kanana

  2. 2

    Sai ki matse ruwan remon zamin a Kofi ki tace shi.

  3. 3

    Sai ki zuba yankakkiyar cittar nan a bilanda tare da siga Dinki ki markade shi. Sai ki tashe shi ki hade shi tare ruwan lemon tsaminki.ki saka a gidan kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes