Biredi me yanayin kunkuru

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

A gaskiya ina son beride shiyasa Bana gajiya da gasawa ta siga daban daban#BAKEBREAD

Biredi me yanayin kunkuru

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

A gaskiya ina son beride shiyasa Bana gajiya da gasawa ta siga daban daban#BAKEBREAD

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
3 yawan abinchi
  1. 2Fulawa Kofi
  2. Yis cokali daya babba
  3. Madara cokali daya
  4. Mai cokali daya
  5. Ruwan dumi Rabin kofi
  6. Sugar yadda kike so
  7. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Ki tankade fulawanki

  2. 2

    Sai ki dauko ruwan dumin nan ki kwaba madararki

  3. 3

    Ki dauko yeast ki zuba acikin madarar nan, ki juya sosai har sai yis din ya narke.

  4. 4

    Sai ki zuba akan fulawannan mai dauke da siga da gishiri, ki zuba butter din ko mangyada din.

  5. 5

    Sai ki juya sosai har sai kin ga baya kama kwanonki zaki ga kin samu gwallo mai laushi.

  6. 6

    Ki shafe abin kashinki da mai sai ki kutso ki dubashi sosai da hannunki

  7. 7

    Sai kiyi kafafau

  8. 8

    Kiyi komai kamar yadda kikaga ni

  9. 9

    Sai ki gasa a wuta Mara zafi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes