Lemon yogot da madara

Fateen @Fteenabkr277
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dauko abin markade ki hade su baki daya,ki markade su ki saka a fridge, idan yayi sanyi sai asha.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Panke mai madara
yanada dadi sosai ga laushi ga saukin yi ayi kokari ana ringa gwadawa cookpad wata dama ce da zamu ringa koyan girki mungode cookpad AHHAZ KITCHEN -
-
Waina da miyar agusi
gaskiya wainannan akwai dadi Dan mai gida da yara Suma sunta karma wajen karin kumallo. hadiza said lawan -
Miyar alaiyahu
zaki iya cin wannan miya da shinkafa ko da tuwa akwai dadi saikin gwada . hadiza said lawan -
-
Miyar danyen zogale
wannan miya zaki iyaci da tuwan shinkafa ko tuwan semo dan akwai dadi sosai. hadiza said lawan -
-
-
Bread pudding
wannan bread pudding ,akwai dadi kodaga kayan hadin zaki gane dadinsa ga Kuma karin lfy kuma Kinga bazaki dunga zubar da guntun bread ,ba in yara sun rage Dan zaimiki Rana. hadiza said lawan -
Lemon zaki da madara(orange milkshake)
Godiya ga maryam's kitchen,gaskiya yayi dadi sosai,inason shansa a lokacin sahur musamman idan na hadashi da pancake.na saka citta amadadin flavor ,sannan madarar ruwa nasaka,a gaskiya yayi dadi sosai,sai kun gwada zaku gane#sahurrecipecontest Fatima muh'd bello -
-
-
Kunun kwakwa zalla da madara
Ina ta tunanin yau wane kunu yakamata nayi. Kawai sai nace bari nayi kunun kwakwa sai nasa madara kadan aciki kuma yayi dadi sosai wlh TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
Miyar soyayyiyar gyada Mai gishiri da alaiyahu
wannan Miya akwai dadi karma intasamu tuwan shinkafa ga Karin lfy ajiki Kuma zaki iyacinta da kowanne irin tuwo dan akwai sa nishadi. hadiza said lawan -
Lemon gwanda
Ina matukar son lemon gwanda saboda dadin sa da amfanin sa a jikin Dan Adam musamman yanzu da lokacin sanyi ke gabatowa Yana taimakawa wajen hana bushewar fata.#lemucontest. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
Albishir
Albishir shi ne alawar da yaran unguwar mu ke matukar so a cikin kayan makulashen da nake sayarwa😋 shi yasa nafi maida hankali wurin yin shi😄 #alawa Hauwa Rilwan -
Danwaken alkama
nayi wannan danwake ne saboda masu ciwon sugar basai tuwo kawai zakiyawa mai ciwan sugar da alkamaba zaki iya sarrafata ta hanyoyi daban daban . hadiza said lawan -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10962872
sharhai