Kofi uku na shinkafa(wadda ta dauko dahuwa bata qarasa ba) • butter • Nau'in naman da ake so • Kofi daya na karas(yankakke) • Kofi daya na koren wake(yankakke) • Rabin kofi na yankakken koren tattasai • kofi na cauliflower • Albasa yankakkiya(yadda ake son yawanta) • Cikin hannu na yankakken parsley • Sinadarin dandano • Kayan qamshi,tafarnuwa,curry da garin yaji