Wainar shinkafa Mai Madara da kwai

Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274

Wainar shinkafar Mai Madara da kwai a duba a **kowace mace jarumace**

Wainar shinkafa Mai Madara da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wainar shinkafar Mai Madara da kwai a duba a **kowace mace jarumace**

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa 1mudu
  2. Yeast 2spoon
  3. Sugar
  4. 1Madara ruwa
  5. 3Kwai
  6. Gishiri
  7. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kowace mace jarumace** Uwargida kisamu shinkafa Fara wanke ta wanku sai kijika kamar da daddare idan da rana zaku ci ko da safe Sai ki zuba yeast da suganki a cikin shinkafa su jiku tare Amma Kar ki cika ruwa wurin jikawa daidai yanda zaki Kai nika ba tare da kin rage ruwan ba Sai ki chakudesu tare ki rufe. Idan safiya tayi Sai ki tashi ki dafa wata shinkafar kadan ba dayawa ba idan ta dahu Sai kizuba a cikin Wanda Kika jika ki chakuda saiki Kai nika bayan ankawo zaki ga ya Fara tashi.

  2. 2

    Sai ki samu ludayi ki juya idan ba'a cika Miki ruwa ba, idan ancika kisamu wata roba ki rage ruwan Sai ki fasa kwanki acikin bowl me tsafta ki kadashi sosai ki zuba madar ruwanki a cikin kwan ki juya Sai ki juye a kullin ki jujjuya shi Sai ki rufe. Ki bashi 10min zaki ga ya tashi sosai, daga Nan Sai ki daura tandanki akan wuta ki rinka zuba Mai kadan kadan kina zuba Killin idan yayi brown Sai ki juya, idan ya soyu Sai ki rinka sawa a warmer Dan Kar ya huce. **kowace mace jarumace**

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274
rannar

sharhai

Similar Recipes