Alale da sauce din albasa

sunusi Zainab @cook_17397928
Abun ba a cewa komai #kaduna kitchenhuntchallenge
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko dai zaki jika wakenki aruwa iyajika saiki surfa shi ki wanke shi tas har said ya fita bakomai kisa kayan miya ki kai nika
- 2
In an nika sai ki sa mai da maggi curry da spices ki juya inyayi kari kidan kara ruwa yayi dai dai zaki iya sa gishiri kadan
- 3
Sai ki daddaura shi a Leda kisa awuta inya dahu kisa a plate shiken alale ya kammala, sai source din albasa zakisa mai awuta ya soyu said kisa tarugu saiki albasa yankarkiya raw kisa maggi da curry da spices ki juya shiken ya lammala
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Alala da sauce din kayan lambu #3006
Nakan yi alala da sauce din kayan lambu a ranaku na musamman Safiyya Yusuf -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fanke mai tarugu da tattasai da albasa
😋kitchenhuntchallenge fanken yanada babanci sasai da wanda ake sama sugar habiba aliyu -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10117546
sharhai