Gasasshen biredi

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
Suleja

Akwai dadi sosai musamman aci da safe,ko kuma a saka ma yara suje makaranta dashi 😋😋😋

Gasasshen biredi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Akwai dadi sosai musamman aci da safe,ko kuma a saka ma yara suje makaranta dashi 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biredi me yanka-yanka
  2. 1Kifin gongoni
  3. 1Kwai
  4. 1Maggi
  5. Kayan kamshi
  6. 2Attarugu
  7. Albasa kadan
  8. Ruwa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A yanka albasa da attarugu a juye acikin frying pan,sai a zuba mai din kifin aciki a soya sama-sama, sai a diga ruwa kadan a saka maggi da kayan kamshi,idan ya tafaso sai a fasa kwai akai ayi ta gaurayawa har ya hade gabadaya,sai a juye kifin a farfasa shi a gaurayasu duka na tsawon minti biyar sai a sauke

  2. 2

    A dauki biredi yanka daya sai a zuba hadin aciki sai rufe da guda daya a barshi ya gasu sai a cire

  3. 3

    Za'a iya ci da tea ko da lemo 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
rannar
Suleja

sharhai

Similar Recipes