Gurasar larabawa

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Wnn hadin bakaramin dadi yayiba #2909

Gurasar larabawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wnn hadin bakaramin dadi yayiba #2909

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mutum shida
  1. Fulawa
  2. Ruwa
  3. Baking powder
  4. Mai

Umarnin dafa abinci

Mutum shida
  1. 1

    Da farko na zuba flour a roba da ruwa da baking powder da mai sena kwaba sosai sannan na rufeshi tsawon minti goma

  2. 2

    Bayan minti goma sena daukoshi na guggutsirashi na ringa daukar daya daya ina faffadashi circle sena dora kasko a wuta da yyi zafi sena ringa dora kwabin akai a haka idan yyi sena juya dayan a haka harna gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes