Tuwon samonvita da miyar Allaiyahu da yakuwa

Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274

Inna son miyar Yakuwa da Allaiyahu shi yasa nake yinta da kowani irin tuwo akwai dadi

Tuwon samonvita da miyar Allaiyahu da yakuwa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inna son miyar Yakuwa da Allaiyahu shi yasa nake yinta da kowani irin tuwo akwai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Samonvita
  2. Ruwa
  3. m
  4. Miyan Allaiyahu
  5. Yakuwa
  6. Allaiyahu
  7. Kayan miya
  8. Gyada
  9. Manja
  10. Nama
  11. Maggi
  12. Kayan kanshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamu tukunya ki zuba ruwa ki daura kan wuta Sai ki dakko roba Mai tsabta ki zuba ruwa aciki dai dai yawan tuwan da kikeso kiyi Sai kizuba garin acikin ruwan ki juya idan ruwan ya tausa Sai kiyi talge Amma Kar ki rufe Don zai zube idan ya dahu kituka in ya sulala ki kwashe a leda.miya duk Wanda kike so kuka,kubewa,ayayo da dai sauransu.

  2. 2

    Miyan yakuwa da Allaiyahu

  3. 3

    Dafarko ki dibo kayan Miya daidai yawan miyan da Zaki yi Sai ki wanke kiyi greating, ki yanka albasa kanana ki aje gefe kidakko ganyen ki wanke su da gishiri ki tsane a gwagwa, Sai ki yanka su daban daban,kidaura manja awuta kisa albasa kadan ta soya Mai Sai ki zuba kayan miyanki tafarnuwa kidan soya su Sai ki zuba tafashen namanki, ki zuba ganyen duka ki bare Maggi da kayan kanshi duk ki zuba idan ya Fara dahuwa Sai kizuba gyada ki dan Kara ruwa kadan ki juya ki rufe ki bashi minti goma. Hmmm.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adatu Kabir Hassan
Sa'adatu Kabir Hassan @cook_17842274
rannar

sharhai

Similar Recipes