Special potato

Aisha Ibrahim Adam
Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
Shagari Qtrs

#Amrah wannan girkin akwai dadi sosai sai kungwada

Special potato

#Amrah wannan girkin akwai dadi sosai sai kungwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada kayanki kamar haka saiki dafa dankali tsawon minti 5

  2. 2

    Zaka soya mai hade a albasa idan yadan soyu bawai sai yayi brawn ba,

  3. 3

    Saika zuba Attaruhu da kayan Maggi,saika juya yajuyu,saika dauko naman daka daka shima kazubashi kidan juyashi sosai saiki daukokwanki kizubashi shima kijuyashi sosai yajuyu yahade jikinsa karkibari ya dunkule inkingama saiki dauko dankalink kixubashi kidan xuba ruwa kamar 3 table spool saiki juyashi kirufe kamar 3 munite saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ibrahim Adam
Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
rannar
Shagari Qtrs

sharhai

Similar Recipes