Dan waken fulawa

Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
Kano

#ashlab
kwai sirri acikin Dan wake yarana suna Sun danwake

Dan waken fulawa

#ashlab
kwai sirri acikin Dan wake yarana suna Sun danwake

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
abincin mutum 5 yawan abinchi
  1. Fulawa Rabin kwano
  2. 2Ruwan kanwa kufi
  3. Yaji cokali 3
  4. Kuka cokali 4
  5. Mankuli
  6. Maggi
  7. Tumatur/albasa
  8. Kukumba

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Dafarko na tankade fulawa,kuka,najika ruwan kanwa nabarshi ya kwanta Natace.

  2. 2

    Nahada fulawa da kuka najuya nasa ruwan kanwa na kwaba nadura ruwa akan wuta Idan ya tafasa zan diga ruwan kanwa kadan zan dinga ibu kulli kadan inasawa acikin ruwan zafin har nagama jefawa sai in rufe tukunyar inbarshi yadahu idan yafara dahuwa zaaga yana kumfa sai ajuya asake rufe murfin sannan atsame asa aruwan sanyi atsame.

  3. 3

    Ayanka Tumatur,albasa,kukumba,azuba akwano abarbada yaji,maggi,asa su tumatur aci dadi Lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes