Funkaso

Saudat Yusuf Garba
Saudat Yusuf Garba @cook_18219854

Ina matuqar son funkaso saboda qarin lafiya.

Funkaso

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ina matuqar son funkaso saboda qarin lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsFulawa
  2. Yeast 1&1/2 tbs
  3. 1 tbsBaking powder
  4. Gishiri kadan
  5. 2 tblsSugar
  6. Ruwan dumi 2& 1/2 cup
  7. Mai na suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na zuba flour ta countener bayanna tankadeta nazuba, yeast, baking powder, salt, &sugar na juyasu.

  2. 2

    Na zuba ruwan dumina na kwabashi na buga sosai donya tashi.

  3. 3

    Nasashi a guri me dumin nabashshi har tsahon 40mnts, saboda karna bashshi yafi 40mnt inya tashi zai koma, na sake bugashi, na zuba mai a kasko yai zafi na soya, anacinsa da miyar taushe, miyar agushi, da dage-dage (stew).

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Saudat Yusuf Garba
Saudat Yusuf Garba @cook_18219854
rannar

sharhai

Similar Recipes