Ga sasshen naman kaza

deezah
deezah @cook_18303651

Gassahen nama kaza yanada dadi especially idan kaci shi dadaddare tare da binsa da tea

Ga sasshen naman kaza

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Gassahen nama kaza yanada dadi especially idan kaci shi dadaddare tare da binsa da tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza(part part)
  2. Gishi
  3. Maggi
  4. Madara
  5. Tafarnuwa
  6. Citta
  7. Garin yaji
  8. Albasa
  9. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke pieces din kazan ki kisa a basket yatsane

  2. 2

    Idan ya tsane seki sashi a bowl

  3. 3

    Kizuba citta maggi gishiri albasa madara yaji da man gyada kadan

  4. 4

    Sekiyi mixing dinshi sosai seki sa shi a fridge

  5. 5

    Idan yayi like 3hrs seki ciro shi

  6. 6

    Kinema tray din oven kishafa mai mangyada da brush

  7. 7

    Seki jera kazanki kisa a oven kina yi kina juya ko wanne saboda ko ina yagasu

  8. 8

    Idan kika gama seki kwashe a plate shikenan se ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

sharhai

Similar Recipes