Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko dai Zaki kwaba fulawarki da suga,gishiri,baking powder yest karki kwabashi yayi ruwa kiyishi da kauri sosai,saiki rufeshi da leda kibarshi ya hau sosai
- 2
Idan yahau saiki zuba kanki a kasko kizuba albasa idan tayi brown saiki fara soyawa
- 3
Shima yayi brawn karyayi baki saiki juya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Fanke
Na tashi da Sha'awar cin fanke shi ne nayi Amma fa bayi measurements but yayi👌and I 🫶it Ummu Aayan -
Panke (puff puff)
Mijina na matukar son fanke,, shiyasa na dage nake yi masa a koda yaushehauwa dansabo
-
-
-
Panke
Ni ina son panke amma yanxu panke ya denayin maroon sede ki ganshi orange haka ko saboda rogon da ake sama flour ne yanzu gaskiya panke maroon din nan yafi dadi koda wannan ma yayi dadi 🤔 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
Fanke me madara
#dandano.Ina San fanke gashi Ina da milk flavour kawai se nayi shi kuma alhamdulillah yayi dadi Ummu Aayan -
-
-
-
Alkubus
A gskia inason alkubus sosae duk da yana da saurin ginsa amma idan na hadashi da veggies sauce abun ba'a magana #foodfolio Sholly's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Panke
#girkidayabishiyadaya wanan panke nayi shi ne saboda akwai wata mata Dana sani tana saida panke amma in muka siya ba irin panke mai siga bane zakaji maggi aciki da yaji sai ta dena saidawa ni kuma yana mun dadi nace bari de in gwada kuma da na yi yayi irin nata yayi dadi sosai Aisha Magama -
Cin cin me mai
Wannan cin cin baya bukatar wani kayan Hadi me yawa ga Kuma Dadi a Baki .Cin cin din stay at home inji megidana🤣🤣 Zee's Kitchen -
-
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10536370
sharhai