Pancake wit meat sauce

khadija
khadija @cook_18189000

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Egg
  3. Milk
  4. Cinnamon
  5. Pinch of salt
  6. Pinch of sugar
  7. Mince meat
  8. Pepper
  9. Onion
  10. Garlic
  11. Seasoning
  12. Carrot
  13. Cabbage
  14. Peas
  15. Mayonnaise
  16. Nonstick pan
  17. Oil
  18. Spices
  19. Kidney

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba flour da ruwa da egg da milk da cinnamon da pinch of sugar n salt as desired sai a kwaba da ruwa daidai ynda zaiyi but kada yayi ruwa

  2. 2

    Sai asa nonstick pan a wuta a yi prying nashi kamar sinasir ko in a flat shape sai ki ajiye a gefe

  3. 3

    Ki tafasa mince meat dinki kiyi cutting peppers onion garlic da vegetables naki kisa seasoning n spices kiyi stir frying komai sai ki zuba a cikin pancake naki kiyi cutting nashi idan kinaso

  4. 4

    Zaki iyasa kidney a cikin sauce dinki ko kuma kiyi da kidney sauce kawae anyone u prepare.. Zaki shafa mayonnaise dinki before kisa fillings dinki a ciki and den serve wit a cool drink

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija
khadija @cook_18189000
rannar

sharhai

Similar Recipes