Plantain da sauce

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
Kaduna State

#kitchenhuntchallenge Nakasance mai son plantain sosai zan iya cin plantain safe, rana da dare saboda plantain Nada matukar dadi dakuma kara lafiya shiyasa nace bari inyi plantain in posting kuma kukary da yadda Nike special plantain dina plantain da sauce #kitchenhuntchallenge

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kaskon suyanki ki sa akanwuta yayi zafi idan yai zafi saikizuba mai kibari yai zafi

  2. 2

    Idan yai zafi sai kibare plantain ki yankashi kizuba a cikin man

  3. 3

    Kisashi yai minti 5 zakiga gefe daya yasoyu saikijuya dayan gefen shima yasoyu

  4. 4

    Idan yasoyu gabadaya saiki tsaneshi a gwagwa ki zuba a plate

  5. 5

    Kisamu kayan miyanki su albasa da attarigu ki gyara, ki wanne saiki jajaga

  6. 6

    Idan ya jajagu saikisaka a kaskon suyanki ki ta juyawa saikizuba mai kijuya

  7. 7

    Kisaka maggi da gishir saiki kara kayan kamshi kitajuyaaa harsai source din ta yi

  8. 8

    Idan tayi saiki sata a gefen plantain din. Zaki iyaci da da lemunki. Aci lafiya

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Crunchy_traits
Crunchy_traits @cook_17801276
rannar
Kaduna State
I enjoy cooking in fact its my hubby. my only wish is to create recipes of my own which am aiming at now
Kara karantawa

Similar Recipes