Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya,
  2. mangyada,
  3. Green beans,
  4. karas,
  5. Dankalin turawa,
  6. attaruhu
  7. albasa,
  8. Maggi,
  9. thyme
  10. kori,
  11. kwai/nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki jajjaga attaruhu.kiyanka karas.ki fere dankali.saiki gyara green beans ki ajiye

  2. 2

    Saiki dauko tukunya kisoya mai da albasa yayi safi.saiki dauko attaruhunki ki zuba kisaka Maggi thym.onga.kori ya soyu

  3. 3

    Saiki dauko grean bean da dankali kizuba.kizuba ruwa akai kirufeshi yayi ta dahuwa harsai kinji komai yadahu saiki dauko taliyarki kizuba saiki yanka Albasar kizuba kijuya yajuyu saboda karya duddunkule saiki zuba karas kirufe tunyar kamar 5 minute sai kisauke,kidafa kwai sai kisaka akai aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ibrahim Adam
Aisha Ibrahim Adam @cook_18353921
rannar
Shagari Qtrs

sharhai

Similar Recipes