Tuwan masara da miyar kubewa danyi

mrs Sani
mrs Sani @hassy20
plateau jos
Tura

Kayan aiki

  1. garin masara
  2. kanwa
  3. kubewa danya
  4. tumatur albasa atagugu
  5. kayan kamshi
  6. maggi mix
  7. manja
  8. ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanki kubewar ki tas da ruwa ki digamai venegal sai.ki kuma wankiwa

  2. 2

    Sai ki goga ko ki yanka ki daga aman ni nayi amfani da na gogewa ni gashi nagoge

  3. 3

    Dama kin dora ruwa kadan kaman rabin kofi dan ba asan ruwa tayi yawa dan karta tsinki kafin ya tausa saikisa su maggi

  4. 4

    Inyatausa sai ki zuba kubewar ki a tukunya sai ki kawo kanwa kadan ki zuba ba aso ajifa ta gudan ta anfiso ajika ta kasar tayi kasa

  5. 5

    Karki rufe kuma katkitashi a wajan dan zaitaso.ya zuba in yana tashi sai kisa ludayin miya kina dagushi

  6. 6

    Ba abari ya dade a wuta dan kar ya dahu yadaina yauki kaman 10mint sai ki sauki

  7. 7

    Sai ki dora tsew dinki daman.kinhada kayan miyanki sai kiyi miya daban kinga yazama kala biyu da tsew da kubewa

  8. 8

    Sai ki dora ruwan tuwo ki diga kanwa kadan saboda garin akwai sbon masara akwai tsohu

  9. 9

    Inyatafasa sai kiyi talgi kidebi gari kadan ki dama ba da kauriba sai ki zuba a ruwan da yatausa kita juyawa haryayi kauri

  10. 10

    In talgi ya dahu sai ki sa gari kina tukawa kina zuba wa kadan kadan gudun karyayi gudaji inkinga.yanda kaurin ya miki sai kibarshi ki sa ruwan zafi ya sulala sai ki kwashi a flask

  11. 11

    Not please.kudaina sawa a leda kudunga kwashiwa da kuko ko inci gwarya ledan nan yana da chemical

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
mrs Sani
mrs Sani @hassy20
rannar
plateau jos
tukunyana itace madubi na
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_18427095 tuwon nan yayi kyau kuma miyar ta qara qawata shi 😋

Similar Recipes