Masar shinkafa da kwae
Girki na marmari#Sokotosamosa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki jiqa farar shinkafa daga nan seki wanketa ki niqa,daga nan seki zuba filawa,yeast,baking powder,gishir a cikin niqar taki ki kwaba ki dan zuba ruwa amma ba dayawa ba ki ajiye ya tashi.
- 2
Bayan wasu en mintina seki duba idan ya tashi seki dauko kwae ki fasa ki zuba,daga nan ki juyashi ya juyu seki daura tandar ki a wuta idan tayi zafi seki zuba mae ki fara toyawa.Aci dadi lfy.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Wainar shinkafa (Masar Bauchi)
#myfavouritesallahmeal Family na sunason cin wainar shinkafa,matuka tanada dadin cin ga dadi,Ko baki kayi zaka basu suci NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Gurasa(Bandashe)🤗
Ina son gurasa sosai😋hakan yasa nayi ta don muyi sahur da ita.#Sahurrecipecontest Ummu Sulaymah -
-
-
-
-
-
-
-
Masa
Wannan masar nayi amfani da sabuwar Tanda ne kuma Alhamdulillah Bata min kamu ba.Dabarar ita ce bayan n wanke tandar sae n Dora ta a Kan wuta(low heat) kfn nazo suya t gasu sosae sannan n fara suya Zee's Kitchen -
Wainar Shinkafa
A gsky naji dadin wannn Wainar sosai kuma iyalai n sunyi farin ciki sosai musamman mai gida na😋 Umm Muhseen's kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Masar alkama
#sallahmeal wannan girkin nayishi na musamman domin maigidana.Engr.Allah y qara bamu zaman lpy da kwanciyar hankali,y sama zuri'armu albarka.amin. Fatima muh'd bello
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10889713
sharhai