Cup cake mai inibi da kwakwa

zainab said
zainab said @cook_17758596

Cup cake mai inibi da kwakwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa 2 cup,
  2. butter 1,
  3. kwai 6,
  4. baking powder tea spoon,
  5. nutmeg,
  6. Sugar 1cup,
  7. gishiri kadan,
  8. inibi,
  9. kwakwa
  10. Vanillah flavour murfi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki kunna oven dinki saiki dauko butter da sugar kiyi mix har sugar ya narke butter tayi fari kidauko kwai ki kada kirinka zubawa kina mix kihada filawa, nutmeg,gishiri,baking powder wajedaya kirinka zubawa cikin hadin butter haryakare kisa flavour kizuba kwakwa kiyi miss inya hade kidauko gwan gwaneye kisaka cup cake ciki kizuba kwabin kijera aven zuwa minti 20 yayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab said
zainab said @cook_17758596
rannar

sharhai

Similar Recipes