Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Macaroni Rabin leda
  2. Kayan miya
  3. Albasa
  4. Soyeyyen nama
  5. Sinadarin dandano
  6. Gishiri
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zuba mai a tukunya kisa kayan miya ki soya idan sun soyu ki zuba ruwa

  2. 2

    Idan ya tafasa kisa sinadarin dandano da gishiri sai ki zuba makaronin idan ta dahu ki sauke kisa nama aci dadi.

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
meena's cuisine
meena's cuisine @cook_18457416
rannar
Kano
INA matukar kaunar girke girke wannan dalilin yasa na shiga cookpad
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes