Towon masara miyar wake

#team6dinner.towun masara miyar wake .natashi naga mamana tanayi Kuma Tana sonsa sosai wajanta nakoya har Nima na iyashi .Kuma Inada kawata da keson abincin in zatazo takance na mata pls .Kuma yarana nason duk miyar da zansama kifi .diga karshe inayima cookpad adduwa Allah yatai makesu Amin
Umarnin dafa abinci
- 1
Zansa ruwa cikin tokunya ya tafasa.Sai nadauko garin masara.kofi 2.insa ruwa cikin in motsawa har yazama talge.Sai NASA cikin wanna ruwan zafin in motsawa.sosai.har ya hada kansa. Sai na barshi yanuna sosai.
- 2
In yanona Sai nadauko sauran garin Kofi 2. In ndinga sawa cikin wanna talgan nawa ina tokawa har Yaya kauri Sai na rage wuta na barshi yadin nuna a hankali.Amma zanrofe.tokunyar.in yanuna Shima Sai na sauke in dinga kwashewa cikin leda ina molmolawa
- 3
Zan dauko wake na garashi in sashi cikin tormi in sa ruwa kadan ina dakawa.Inna tashi in cire bawu baki daya tas
- 4
Wanna waken Dana gara zan.daura ruwa ya tafasa.Sai nazuye wake.nabarshi ya nuna sosai
- 5
Zan dauko kifi na wanke Shi tans.sainasa Mai albasa da Maggi guda 1 da ruwa kadan in daura bisa wuta ya nuna.
- 6
Taitasai albasa tarugu.zan garashi in wanke in daka kayan miyar tas Shima
- 7
Sai na dauko tokunya insa Mai lodayi 1.inbar Mai yayi zafi.
- 8
Sai nadauko kayan Miya NASA cikin Mai din.insoya kayan Miya ta soyu sosai.
- 9
Sai NASA Maggi onga gishiri.cikin kayan miyan.in motsa.
- 10
Sai NASA ruwa cikin kayan miyar.Sai NASA kifi Shima nabarshi ya tafasa
- 11
Sai nadauko wanna waken da na dafa Shi na zuba Shima na.barsu sununun Sai na sauke.Shi
- 12
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Towun masara miyar ayoyo


Kosai


Miyar wake


Miyar wake


Tuwon semo da miyar wake


Miyar wake mai kifi


Tuwon masara


Tuwon semo da miyar wake


Tuwo miyar wake


Miyar kuka


Shinkafa da wake


Funkaso


Dambun tsakin masara


Tuwon masara da miyar busasshiyar kubewa


Miyar dwata


Dambun masara


Semo da miyan ganyen albasa Mai wake


Miyar zogale


Taliya da wake


Taliya da wake da miya kifi


Kosan wake


Taliya d miyar tankwa


Dambun tsakin masara


Farfesun busashshen kifi


Shinkafa da wake tareda sauce din alayyahu


Tuwo masara miyar kuka da stew din cowleg


Authentic garau garau shinkafa da wake


Taliya da wake


Tuwon masara miyar danyar kuka


Dan wake

sharhai