Tuwon shinkafa da miyar ganye

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Alayyahu yakuwa
  4. Manja
  5. Maggie gishiri
  6. Daddawa da kayan yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na Dora ruwa ya tafasa na zuba shinkafa na barta saida ta nuna na tuka

  2. 2

    Na soya kayan miyana da manja bayan sun soyu na zuba ruwa na saka kayan yaji da daddawa sai na zuba maggi da gishiri na rufe har ya dahu na yanka alayyahu da yakuwa na zuba na basu kamar minti 10 na sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Hamna muhammad
Hamna muhammad @28199426A
rannar

sharhai

Similar Recipes