Samolina cake (basbousa)

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

#team6cake. Samolina cake yanada matukar dadi musamman a lokacin Karin kumallo.

Samolina cake (basbousa)

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#team6cake. Samolina cake yanada matukar dadi musamman a lokacin Karin kumallo.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40 minutes
3 yawan abinchi
  1. Garin semovita Kofi biyu
  2. dara ta gari Kofi daya
  3. 140 gbutter
  4. Sukari Rabin kofi
  5. 1 tbsbaking powder
  6. 1 tbsvanilla flavour
  7. Kwai uku

Umarnin dafa abinci

40 minutes
  1. 1

    Wannan sune kayan aikina

  2. 2

    Dafarko zaki zuba sukari da butter a bowl maidan girma saiki bugasu sosai harsai yafara fari

  3. 3

    Saikisa kwai ki buga

  4. 4

    Saikisa vanilla favoured

  5. 5

    Saiki hada samovita madara da baking powder guri daya

  6. 6

    Saiki dunga zubasu ahankali acikin hadin kwan nan

  7. 7

    Saiki juyasu su hade jikinsu

  8. 8

    Saiki shafawa pan dinki butter

  9. 9

    Saiki zuba batter dinki ki gasa idan kinsa toothpick kinga ya fito clean to yayi saiki sauke

  10. 10
  11. 11
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes