Kayan aiki

  1. 2Kafar Kaza
  2. 5Dwata guda
  3. 5Tarugu
  4. 1Albasa
  5. Tafarnuwa
  6. Citta
  7. Bay leaves
  8. Dandanon signature

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki nika tarugu albasa da tafarnuwa kisa a tukunya da daddawa ya dahu tsawon minti 15 se ki saka kazarki tare da citta dandano da bay leaves su dahu tsawon minti 30

  2. 2

    Sannan ki wanke dwatar ki jefa ita kuma tsawon minti 10 ki zuba a plate ki sha maganin mura.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes