Doughnut

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Yanada dadi gakuma laushi kuma yarana suna so sosai shiyasa nake son yimusu

Doughnut

Yanada dadi gakuma laushi kuma yarana suna so sosai shiyasa nake son yimusu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupFlour
  2. Suga rabin kofi
  3. Madara rabin kofi
  4. Yeast chokali daya
  5. Butter half simas
  6. Vanilla flavor chokali daya
  7. Kwai biyu
  8. Ruwa rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakizuba sugar da butter a roba kikadashi sosai sai kizuba madara kisake kadawa sannan kisa ruwa sai kizuba kwai da yeast tareda flavor kijujjuya

  2. 2

    Sannan kitankade flour kizuba akai sai kikwaba shi sosai har nasawon minti biyar sannan ki zuba flour wurinda zaki murzata sannan kimurzata tayi fadi sai kicire shape din dounught sannan ki barbada flour a kan tire sai kijerasu akai sannan kibarta na sawon awa daya ko fiyeda haka don yatashi sosai

  3. 3

    Sannan kidaura mai a wuta idan yayi zafi sai kirage wutan sannan kifara soyawa but karkimatsa a wurin har sai kingama soyawa don kar takone shikenan kingama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes