Kubzul ajinah ainihin hoton girkin

Kubzul ajinah

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
mmn Khaleel's kitchen
mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
Jigawa State
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. 1/2 tspYest,,1teaspoon,baking powder
  3. 1/2 cupSugar
  4. 3 tbspButter
  5. Pinch of salt,
  6. 1egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko dai zaki tankade filawar ki Sai kisa yest,,baking... Salt,sugar ki hada su Sai ki fasa kwan nan ki juya su Sai ki saka ruwa kadan ki kwana shi kamar kwabin alkubus wato shi bayyi ruw ba kuma bayyi tauri ba sai kisa butter ki kwaba shi sosai Sai ki rufe shi tsawon minti 20 Sannan Sai ki mulmula shi kamar ball Amma da dan girmansu Sai ki Dan bari yay minti biyar acikin pan dinki kafin ki sha fa masa kwai a saman sai ki barbada masa ridi,tukunna kisaka shi a oven sai kiyi amfani da wutar

  2. 2

    Kasan ki ga sa san nan inya kusa sai kisa ta sama dan yayi golden din nan shike nan ana ci da sha yi koda lemo enjoy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

mmn Khaleel's kitchen
mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
rannar
Jigawa State
ina da son dafa abubuwa masu matuqar. dadi da birgewa
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes