Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dora mai a tukunya ya danyi zafi sai ki zuba jajjagen kayan miya ki soya su tsayin mintu biyu-hudu.Sai ki zuba ruwan dumi ki rufe.Ki bari ruwan ya tafasa sai ki zuba taliya ki juya
- 2
Ki zuba sinadaran karawa girki dandano,ki juya sai ki zuba albasa a sama ki rufe.Ki rage wutar zuwa min 10-15 ta dahu.#tnxsuad
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Taliya da Miyan Tankwa
Ramadan Mubarak #PAKNIG


Fried spaghetti
#girkidayabishiyadaya


Taliya da macaroni me alayyahu da dambun nama
#Taliya#0812#girkidayabishiyadayaSai an gwada akan San na kwarai, Amma tayi dadi dandanonta ma na musamman ne.


Simple Noodles


Dambun Cous-Cous


Soyyayen Awara da Kwai
#girkidayabishiyadaya


Dafadukan taliya da macaroni
Wannan abinci yana da sauki ga dadi


Dafadukan taliya


Dafadukan taliya
Gaskiya naji dadi taliyar nan sosai


Awara mai Hadi


Dafadukan makaroni da taliya
#iftarrecipecontest, mutane da dama basason cin Abu mai nauyi lokacin buda baki, to ki gwada wannan yar uwa


Yam Balls


Noodles 2


Taliya da miyar dunkulallen nama
Na dawo dg aiki a gajiye km ina so naci abinci Mai dadi Wanda bazai dauki lokaci ba km dama ina da minced meat shine kawai nayi wnn girkin


Taliyar Yara da Soyayyen kwai


ZOBO DRINK
ZOBO yana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,ga masu fama da hawan jini yana saukar dashi cikin sauri,yana daya daga cikin sinadarai masu rage teba....Da sauran su.


Miyar Awara
#girkidayabishiyadaya


Soyayyar Taliya
Sauki ga dadin ci


Dafadukan taliya da kayan lambu


Farar taliya da source
Ga saukin yi ga dadi a baki #foodfolio


Dafa dukan taliya
Mafi saukin dahuwa kenan


Alale da souce din kifi
Yayi Dadi sosai kuma abincine mai Kara jini da Kara lafia #FPPC


TALIYA YARA MAI HADI
RAMADAN MUBARAK....🍜


Dafadukar macaroni da taliya meh kayan lambu


Sauce din kifi da Albasa


Kunun Dawa
Dawa tana da matukar muhinmanci ga lapiar jikin dan adam,Dawa tana dauke da 3 detoxy anthoxynidine dake takaita girman Cancer.#Girkidayabishiyadaya


Dafadukan Taliya A Saukake👌
Kasan cewan nayi sanitation in gida na gaji sosai 🥴ga mai gida zai dawo gida daga gun aiki😔na yanke shawaran yin wannan saukakekken girki don yin shi cikin lokaci qalilan. Kuma ya mana dadi sosai 😋#Taliya


Soyayyen taliya
Wannan taliyan tayi dadi matuqa


Dafadukan taliya
Gaskiya taliya na da dadi musamman dafadukanta😘😘😘😘😘😘


Daffafen kwai

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11177747
sharhai