Dafadukan shinkafa da taliya

SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
Kano

Dafadukan shinkafa da taliya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Shinkafa
  2. Taliya
  3. Kayan maiya
  4. cabeje
  5. Green beans
  6. 2Green pepper
  7. Albasa
  8. Manja5
  9. Maggi &girishi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki gyara kayan miyarki sannan ki jajjaga ki aje agefe sannan ki yanka albasa ki ajeyeta agefi sannan ki gyara su green beans kidan tafasashi kadan ki ajiye ki yanka green pepper ki ajiye

  2. 2

    Sannan kidora tukunyarki awuta ki xuba mai aciki kisa albasayasuyo kizuba kayan miyarki ya suyo sannan kizuba kayan dandano yasoyu sosai sannan ki tsaida ruwa dai dai misali

  3. 3

    Idan ta tafasa ki wanke shinkafarki kixuba aciki idan yafara dahuwa saiki dauko taliyarki kizibu akai sannan bayan mintina sai ki zuba kayan hadinki kamar su green beans da green pepper dasu kabiji ki rufe yakarasa shikenan saiki sauke ace lpy

  4. 4

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes