Jollof macaroni

wasila bashir
wasila bashir @cook_19441224
kaduna

Jollof macaroni yana da dadi ga saukin aiki...
#kadunastate
#girkidayabishiyadaya

Jollof macaroni

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Jollof macaroni yana da dadi ga saukin aiki...
#kadunastate
#girkidayabishiyadaya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tattasai
  2. Tarugu
  3. Albasa
  4. Seasonings
  5. Ruwa
  6. Mangyada
  7. Macaroni

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu blender dinki ki wanke kisa tattasai da tarugu ki markada.

  2. 2

    Ki ziba manki (kadan amman)a tukunya ki basshi yadan yi zafi Sai kisa marka daddun kayan miyan ki ki soya. In sun soyu Sai ki ziba ruwa yanda zai isa, Sai ki basshi ya tafasa.

  3. 3

    In ruwa ya tafasa Sai kisa seasonings dinki Sai ki ziba macaroni ki rife kina duba wa. In ya kusa dafuwa sai ki yanka albassan ki kiziba, kina zibawa lokachin yayi Sai ki juye a kulan ki.

  4. 4

    Sai ki zauna kichi abin ki chikin jin dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
wasila bashir
wasila bashir @cook_19441224
rannar
kaduna

sharhai

Similar Recipes