MINI PIZZAS 🍕 (in modern way)

Umarnin dafa abinci
- 1
Abubuwan bukata kamar hka;
- 2
Ki tankade flour dinki ki zuba gishiri, sugar, yeast ki juya,sannan ki zuba veg oil/olive oil da warm water ki kwaba,kiyi kneading sosae har sae dough din yayi soft and smooth.sannan kisa a rana ko warm place y tashi for 1hour or 40mins...bayan y tashi saeki kara kneading ki raba dough din into 4balls...
- 3
Kiyi rolling 3 ki ajiye dayan a gefe,each ball kiyi rolling circle shape ki cire da mini plate don y zamana sizes daya duka,saeki saka baking sheet a baking trye koki shafa butter a kae ki dora circle shapes din da kika cire...
- 4
Ragowar dayan kuma kiyi rolling dinshi da tsaho da fadi hka,sannan kisa pizza cutter ki rabashi gida 9 sirarah...saeki hade 3,3,3 ki manne bakin kiyiwa ko wanne kitso a hankali kmar hka...
- 5
Saeki kada kwanki ki dangwala da brush ki shafa a bakin ko wane circle, sannan ki dakko kitson a hankali kisa a bakin kamar yadda kika gani a short video din..ki shafa kwan kadan ki hade baki da bakin kitson kamar hka.
- 6
Ki shafa pizza sauce/ketchup dinki,kisa spicy minced meat, green,red bell pepper da sliced onion....
- 7
Saeki saka mozzarella cheese dinki da kika gogah ki barbada parsley flakes a saman,kitson kuma kiyi mishi egg wash...
- 8
Kiyi preheating oven kiyi baking @low heat for 20mins or untill done...amma da wutar kasan zaki fara for 15mins,idan yayi saeki kunna ta saman yayi golden.kada ki manta da shafa butter immediately after baking a kitson hkan zae bashi color mae kyau.❤️💯
- 9
Alhamdulillah done...😋💯☕
- 10
Similar Recipes
-
Bread cone dip ring
Masha Allah duk abu na bread inaso sarafashi inada recipe a English app na bread iri iri sai gashi nagan @maryamharande tayi wana recipe na bread shine nima nayi kuma muji dadinsa sosai godiya gareki my sister @maryamharande godiya kuma ga cookpad Maman jaafar(khairan) -
Frensh toast
#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu Maman jaafar(khairan) -
Crispy egg sandwich
Yarana suna so bread shiyasa nake sarafashi ta fani iri iri Maman jaafar(khairan) -
-
Pizza fish baguette bread
To wana baguette bread ne haka ake siyar dashi a yanke kanana kamar sliced bread ama suka same butter da parsley a jikishi to shine nayi wana recipe din dashi Maman jaafar(khairan) -
Stir fry Beef
#layya Yan uwa barkamu da sallah Allah ya maimaita muna Allah ya jikan magabata Allah yayiwa zuriya albarka da fatan muyi sallah lafiya Maman jaafar(khairan) -
Dambun shinkafa(a gargajiyance)
Kakata gwanace gurin girka abinci irin na gargajiya (itace sirrin iya girkin gargajiyata🤣 )a duk sanda zanyi dambu nakan tuna da yadda takeyin nata da madambacci ta manne bakin da kuka😂🤣 Firdausy Salees -
Lamb Mechoui
#Sallahmeatcontest Lamb mechoui gashi nama ne da yan Senegal keyi yawanci lokacin sallah laiya kuma da cinya rago akeyishi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Shawarma
This is the hausa version of my shawarma recipe. Ina fatan wannan ya gamsar da ku Fatima Aliyu -
-
-
Meat pie 3
These gorgeous pies they are truly spectacular...they taste just amazing as they look!! 💞💯 Firdausy Salees -
Crispy spring rolls
I love snacks as usualIt very important to eat this snacks...I did it to my self Meenary Delicacies -
Tortilla pizza 2
Nakanyi tortilla pizza nai inda ina marmari pizza ama kuma inaji kiwya hada flour kawai sena dawki tortilla nayi dashi kuma yana dadi sosai Maman jaafar(khairan) -
Avocado tortilla wrap
#ramadansadaka inada avocado nai da ya fara LALACEWA gudu kada na yar dashi yasa nayi wana recipe din kuma yayi dadi Maman jaafar(khairan) -
Crispy chicken sauce
# AUTHOR MONTH CELEBRATIONThis recipe is to say a big thank you to all cookpadian that call and show me love in this week, I really appreciate it and I love you All😍💖may GOD bless cookpad, inagodiya Allah ya bar zumuntciHAPPY MONTH CELEBRATION and happy call week Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
Teriyaki salmon stir fry
#holidayspecial Wana miya na yan Italy ne sunaci shi da taliya ko da white rice kuma yanada sawki yi Maman jaafar(khairan) -
Beef and vegetable sauce with Creole Rice
Wana hadi shikafa da soyaye taliya shi yan French kecema Creole rice kuma yanada sawki yi Maman jaafar(khairan) -
-
-
More Recipes
sharhai (6)