Tura

Kayan aiki

45-50mintuna
4 yawan abinchi
  1. Shinkafar tuwo
  2. Ruwa
  3. Garin fulawa

Umarnin dafa abinci

45-50mintuna
  1. 1

    Zamu dora ruwa a wuta isassher ruwa a lokacin zamu zuba shinkafa saisu tafasa tare da ruwan.Zamu barta tayi ta dahuwa,idan ruwan ya tsotse muka taba shinkafar muka ji da sauran tauri sai mu kara ruwan dumi ko sanyi,dai ta cigaba da dahuwa har sai tayi tubus ta soma lafkewa sannan musa garin fulawa mu tuka tuwon.Abinda yasa ake saka garin fulawa saboda tuwon yayi danko.Idan ya silala sai mu kwashe.Za'a iyaci da miyar taushe kota Agushi,kubewa ko kuka.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Simran's kitchen
Simran's kitchen @cook_19401050
rannar
Kano Nigeria

sharhai

Similar Recipes