Umarnin dafa abinci
- 1
Yadda zakiyi tuwo, da farko zakisanya ruwa a tukunya idan yatafasa saiki kwaba gari kisanya ciki saikiyita motsawa, dankar ya dankare idan yahade duka saiki rage wuta yadda zaidafu a hankali, idan yadan Dade a wuta saiki sanya gari kituka yatuku sosai saiki Kai wutar karshe kirufe kibarsa ya silala idan ya silala saiki kwashe
- 2
Yadda nayi miyata
- 3
Da farko na wanke tarugu albasa da tafarnuwa na jajjaga saina soyasu cikin manja da fari, da suka soyu saina tsaida ruwa na xuba Magi na da wake, da daddawa Bayan na gyara waken na wanke, sai nabarsa na rage wuta yadda waken zai dahu ahankali kuma yayi saurin dahuwa, Dana tabbatar waken ya dahu sai na kada kukata nasanya man shanu
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Surukata ta aikomin da shinkafa me kyawun tuwo Kuma ga Dadi sannan Zai iya kwana 2 ajiye ba tare da ya lalace ba. #Gargajiya. Nusaiba Sani -
-
-
-
-
-
Alelen leda da miyar albasa
Yanada dadi ga sauki ina matukar son alele#alalarecipecontest Maryamaminu665 -
-
-
Tuwon cous cous da miyar kuka
Na rasa mai zan dafa gashi bana cin cous cous kawai sai nace bari nayi tuwon shi naji ko zai yi dadi. Hmmm ai bansan lokacin da na cinye ba. Ummu Sumy MOha -
Miyar kuka
miyar kuka miyace ta gargajiya mai dadin gaske kuma kuka tanada amfani ajikin dan adam inasan miyar kuka sosai Yakudima's Bakery nd More -
Miyar wake
Gsky miyar nan ta musamman ce munji dadin wannan miya nida iyalaina gdya mai yawa a gareki @fiddy's kitchen Sam's Kitchen -
-
-
Tuwo da miyar kuka 😁
Wannan tuwo Yana da dadi musamman a dumamaa shi da safe a hadashi da black tea Afrah's kitchen -
Tuwo shikafa miyar kuka
#gargajiya miyar kuka dai miyace na hausawa dake da dadi ci da kowani tuwo Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Miyar kuka na da dadi musamman in Tasha nama da daddawa#GARGAJIYA Rukayya Jarma -
ALALA da KWAI da KIFI
Wake abinci ne mai gina jiki,mutane da dama na son alala har da ahalin gida na.shiyasa nake yi. Ummu Khausar Kitchen -
-
Tuwon shinkafa miyar gyada
Wannan abincin shine zabin me gidana yana mutukar sonsa yana sonsa lokacin sahur #sahurrecipecontest rukayya habib -
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11591610
sharhai