Alalan wake mai dankalin turawa,kwai da kifi

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Tanada matuqar amfani ga jiki,Ina son alala

Alalan wake mai dankalin turawa,kwai da kifi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Tanada matuqar amfani ga jiki,Ina son alala

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Dankalin turawa
  3. Kwai
  4. Kifi
  5. Tattasai da tarugu
  6. tafarnuwaAlbasa da
  7. Sinadarin d'and'ano
  8. Curry
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki gyara wakenki ki wankeshi tsaf kitsince dusa da dattin dake cikinsa saiki gyara tattasai da tarugu da albasa da tafarnuwa saiki zuba akan waken,kimarkada ko kikai inji a markada miki

  2. 2

    Saiki fere dankalin turawa kitafasa, kigyara kifinki kicire qaya,kidafa kwanki kiyankashi kanana 2

  3. 3

    Saiki zuba ciki kullun wakenki bayan kinzuba mai,sinadarin d'and'ano tareda corry sai ki mutsa sosai ki kulla a leda, dama kindaura ruwa a tukunya saiki sa kullin alalar cikin ruwan kirufe, bayan wani lokaci zakiji kamshi sai kiduba idan tayi saiki sauke.

  4. 4

    Karin bayani idan kika duba kikaga ta kasa tayi tasama batayiba zaki iya kwashe ta saman, saiki kwashe ta kasan sannan saiki maida tasaman tadawo kasa,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes