Carrot drinks

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Carrot drink nakasanci inna sonshi sabuda yana qara lapiya

Carrot drinks

Carrot drink nakasanci inna sonshi sabuda yana qara lapiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Carrot
  2. Citta
  3. Suga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakawani karut dinka da citta ka sai ka karkarisu sai kuma kaqara wanki sosai sai kasa a blender ka markada in yayi sosai sai kataci inkataci sai kazuba suga daidai buqata shikinan ka gama carrot drinks dinka

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes