Shawarma mai nama

hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568

#shawarma tana da dadi sosai

Tura

Kayan aiki

  1. Shawarma bread
  2. Mayonnaise
  3. Ketchup
  4. Nama
  5. Attaruhu da albasa
  6. Kayan kamshi
  7. Sinadarin dandano
  8. Cabbage
  9. Carrot
  10. Cocumber

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki marinating naman ki da attaruhu da albasa Wanda kikai grating da kayan kamshi da Maggie ki barshi yai a wanni

  2. 2

    Sai ki zuba mai kadan a pan ki soya shi inyai ki aje a gefe

  3. 3

    Ki yanka cabbage da cucumber ki goga karas

  4. 4

    Sai ki hada mayonnaise da ketchup sai ki shafa jikin shawarma bread din ki sai ki zuba su cabbage din ki da hadin namanki a tsaye sai ki nade sai ki Dan Gasa ta kadan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@cook_17437568 ita fa shawarma kowane lokachi zan iya cinta saboda son da nike mata 😋😋

Similar Recipes