Cinnamon roll

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

Akwai dadi sosai ga laushi na gode maryama's kitchen for the recipe😊😊😊

Cinnamon roll

Akwai dadi sosai ga laushi na gode maryama's kitchen for the recipe😊😊😊

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3kofi filawa
  2. 1/1/2cup warm milk(fresh milk)
  3. 1/2 cupmelted butter
  4. 1 cupsugar
  5. 1 tbspnactive yeast
  6. For 30min
  7. 1/2 cupfilawa
  8. 1tspn baking powder
  9. Cinnomon
  10. Butter
  11. 1egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu bowl ki zuba warm milk dinki a ciki saiki sa granulated sugar da melt butter dinki ki juya saiki zuba yeast dinki ki sake juyawa saiki fara zuba filawarki kina juyawa,kwabin yayi ruwaruwa saiki barshi ya tashi kamar minti 30 ki kara dakko dough dinki kisake zuba masa filawa da baking powder ki kara kneading dinshi.

  2. 2

    Yayi kamar yadda yake a hotan nan ki murzashi yayi plat.

  3. 3

    Saiki shafa butter a jiki ki dakko cinnamon dinki ki barbada a kai,ki nannadeshi kamar tabarma yadda yake a hutan nan.

  4. 4

    Bayan kin gama ki dakko wuka ki cuting dinshi as shown here👇,saiki dakko baking pan dinki ki shafa butter a jiki ki barbada filawa saiki dinga jerawa a ciki har ki gama ki barshi ya tashi kamr 1hour zaki ga ya tashi sosai

  5. 5

    Ki dakko kwai ki fasa ki cire kwaiduwar saiki shafa farin a saman dough din da brush saiki gasa a oven har yayi golden brown saiki kashe.

  6. 6

    Done,its very soft and yummy try it.Ku ma zaki iya zuba masa madara asaman idan kin gama.

  7. 7

    Ga bayanshi tncuuuu maryama's kitchen😍😍😋😋😋😋👌

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

Similar Recipes